Taskar Arewa

Barka da zuwa shafin Taskar Arewa shafin dake yada al'adun hausawa dakuma abubuwan dasuka shafi Hausawa

Hoto

AUDIO & VIDEO: Ali Jita - Bansan Bakin Cikiba

Wallafan sati 2 da suka wuce. Na Yahaya Bala. A Sashin Wakokin Hausa

Fitaccen Mawakin Hausa Wato Ali Jita Yasaki Sabuwar Wakarsa Mai Taken " Bansan Bakinciki Ba " Saukar Da Wakar Yanzu Domin Jin Wannan Wakartasa. DOWNLOAD MP3

Sharhi 0


Hoto

AUDIO & VIDEO: Fresh Emir - Wasika Ga Shugaban Kasa - Episode 2

Wallafan sati 2 da suka wuce. Na Yahaya Bala. A Sashin Wakokin Hausa

Fitaccen Mawakin Nan Wato Fresh Emir Ya Sake Dawowa Da Sabuwar Wakar Wasika " Ga Shugaban Kasa " Episode 2 Saukar Da Wakar Yanzu DOWNLOAD MP3 Samu sauran sababbin wakokin a shafin HausaTunes24. Samu wasu yanzu !

Sharhi 0


Hoto

Sabuwar Wakar Hamisu Breaker - Alkhairi

Wallafan sati 3 da suka wuce. Na Yahaya Bala. A Sashin Wakokin Hausa

Sabuwar Wakar Hamisu Breaker Mai Taken " Allah Hadamu Da Alkhairi".Saukar Da Wakar Yanzu Domin Jinmeyake Dauke Dashi Acikin wannan Sabuwar Wakartasa DOWNLOAD MP3Samu sauran sababbin wakokin a shafin Hausatunes24. Samu wasu yanzu !

Sharhi 0


Hoto

VIDEO: Arewa Mu Farka - Official Video

Wallafan sati 3 da suka wuce. Na Yahaya Bala. A Sashin Wakokin Hausa

Sabuwar Wakar Gamayyar Mawakan Hausa Na Arewa Wato " Ali Jita, Nazifi Asnanic, Adam a Zango, Sadik Zazzabi, Nazir M Ahmed, Umar M Sharif, Hamisu Breaker, Husaini Danko, Ado Gwanja, Umar M Shareef, Dan Musa Gombe, Fresh Emir, Adamu Nagudu, Fati Nijar, Ibrahim Ibrahim, el Mu’az Birniwa. Duk Acikin ...

Sharhi 0


Hoto

Wakar Aminu Ala - Ta'aziyyar Sarkin Zazzau

Wallafan wata 1 da ya wuce. Na Yahaya Bala. A Sashin Wakokin Hausa

Aminu Alan Waka Yasaki Sabuwar Wakar Taaziyyar Sarkin Zazzau Wato Alh Dr Shehu Idris. Allah Yajikan Shi Yagafarta Mishi, Ameen Download Here

Sharhi 0


Hoto

Ali Jita - Bansan Bakinciki Ba Song Mp3

Wallafan wata 1 da ya wuce. Na Yahaya Bala. A Sashin Wakokin Hausa

[ MUSIC ]Ali Jita Shahararren Mawakin Hausar Nan Yasaki Sabuwar Wakarsa Mai Suna Bansan Bakinciki Ba " Saukar Da Wakar Yanzu. DOWNLOAD MP3Samu sauran sababbin wakokin ashafin Hausa Tunes 24 Samu wasu yanzu !

Sharhi 0


Hoto

Mpape Crushed Rock: Wajen da yan Nigeria ke tururuwan zuwa yawon bude ido

Wallafan watanni 2 da suka wuce. Na Yahaya Bala. A Sashin Garuruwan Arewa

Wurin fasa dutsen da aka yi watsi da shi a Najeriya ya zama sabon wurin shakatawar masu sha'awar yawon bude ido bayan wallafa hotunan wannan wajea shafukan sada zumunta a farkon wannan watan.Yadda manyan duwatsu suka kewaye wurin, sannan mutane suna tattakawa da hangen sararin samaniya ga kuma 'yan ...

Sharhi 0


Game Da Mai Wallafa

Yahaya Bala, Mai son rubuce-rubuce aharshen Hausa, Shine yake kula kuma yake wallafa bayanai awannan shafinna Taskar Arewa


Game Da Mu

Shafin Taskar Arewa na kawo muku abubuwan dasuka shafi hausawa yan arewa da kuma abin dake wakana akasar Hausa.
Manufar mu shine mu fadakar da kuma yada al'adu a ko'ina, da kuma nishadantar da al'ummah aduk inda bahaushe yake.


Labarai Da Dumi-Duminsu

Zamu kawo muku labaran duniya dadumi-duminsu dakuma labaran fasaha da dai sauransu....


Sababbin Kasidun Blog